Dj LaMszXy Ft. Dj Mansoor Yola – Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023

 

Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023 Mp3 Download  

Wannan Shine Mixtape Dinda Mukayi Alkawarin Kawo Muku a Matsayin Goron Sallah Mai Suna “Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023”

Daga Shahararrun Djs Wato #AfroBeatDj Dj LaMszXy Tareda King Of Zafafan Wakoki Dj Mansoor Yola Kusha Saurari Lafiya.

Wannan Mixtape Din Ya Kunshe Zafafan Wakokin Hausa Daga Bakin Manyan Mawakan Hausa Daban-Daban Kamarsu

Auta MG Boy, Umar M Shareef, Kawu Dan Sarki, Salim Smart, Jamil DK, Sheriff Sadiq Umar, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic,

Da Sauransu Wanda Zai Baku Nishadi Zai Kawatar Daku.

Happy Sallah To All Muslim Ummah.

Happy Sallah Ga Dukkanin Musulman Duniya Baki Daya.

Zafafan Mixtape Irin Wannan Zasu Ringa Zuwa Muku A Wannan Shafi Namu.

Wannan Mixtape Din Sarkiloaded Media Ce Ta Dauki Nauyinsa A Karkashin SGP Record Lafia.

Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola – Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023

Dj LaMszXy Mixtape 2023 – Afro Beat Dj

Dj LaMszXy Latest Mix Mp3 – Download

Dj Mansoor Yola Mixtape 2023

Dj Mansoor Latest Mixtape – Arewa Djs

King Of Zafafan Wakoki
Algaita Intro LaMszXy
1. Auta MG Boy – Saima Ranar
2. Hamisu Breaker – Kalmar So
3. Kawu Dan Sarki – Farin Ciki
4. Auta MG Boy – Kije Dani
5. Aminu Mai Nasara – Cikin Dare
6. Nazifi Asnanic – Uwata
7. Sani Ahmad – Baby
8. Ado Gwanja – Luwai
9. Sadiq Saleh – Buri
10. Sheriff Sadiq – Jazaba (A Dai Dai Tanan)
11. Auta MG Boy – Tunda Ina Sonki
12. Sadiq Saleh – In Bake (Ki Kula)
13. Auta MG Boy – Summer
14. Salim Smart – Da Zance Na Fito
15. Umar M Shareef – Dace
16. Jamil DK – Ke Nayi Kudiri
17. Ado Gwanja – Chass
18. Garzali Miko – Baby
19. Auta MG Boy – Mai Farin Jini
20. Moussa Yaro – Kauna
21. Abdul DMG Agender – Jini Da Hanta
Outro AfroBeatDj & KingOfZafafanWakoki

Download And Stream Below.

DOWNLOAD MIXTAPE

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*